yar uwa kalli yaddazaki motsawa megidanki sha,awarsa cikin karamin lokaci
Yar uwa kalli video domin ki koyi yadda zakina motsawa Mijin ki sha’awa kullum yana gareki kalli Wannan video ππ»ππ»ππ»ππ»ππΌππ»ππ»ππΌππ»ππ»ππΌππ»ππ» Yar uwa kalli video domin ki koyi yadda zakina motsawa Mijin ki sha’awa kullum yana gareki Bayan bayani kan mas’alolin da suka gabata kan batun karfafa alaka tsakanin ma’aurata sai kuma bukatar fadadawa (MUHIMMAN MAS’ALOLI) sakamakon cewa wannan bangaren shi ne madarar zaman rayuwar ma’aurata don haka na kara da wadannan bayanai masu muhimmanci wurin karfafa alakar rayuwar aurataiya. 1-Shelanta Soyaiya Bayan soyaiya da kaunar da ma’aurata suke nuna wa juna, sai kuma baiyanar da wannan soyaiyar a fili cikin kalmomi masu dadin ji a kunne. Musulunci ya karfafi gaya wa mace ina son ki, masoyiyata, ina kaunar ki, da sauran kalmomin da suke nuna kauna da soyaiya tsakanin ma’aurata. Ruwaya tana gaya mana cewa idan mutum ya ce wa matarsa “ina son ki” to kalma ce da ba zata iya mantawa da ita ba har abada[1]. Don haka ko da kuwa akwai...