GYARAN JIKI DA GYARAN NONO hardama bangaren gyaran iyali karfin gaba kalli Wannan video danganin yaddazakayi

GYARAN JIKI DA GYARAN NONO

Yadda ake gyaran jiki da madara da kuma lemon tsami.

Shi wanna hadi yana qara wa jiki kyau da kuma haske idan ana yi akai akai. yadda ake yin wannan hadi shi ne:

A samu madarar gari, a jika kadan da ruwa sannan sai a matse lemon tsami a ciki, a gauraya sosai sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi ko da duka jiki ne za a iya shafawa. Wannan hadi idan ana yin shi akai-akai za a ga yadda jiki zai yi kyau, laushi da kuma haske. Bayan an shafa, sai a barshi na tsawon minti biyar, sannan a wanke da ruwan dumi.

Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da kuma haske

Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba guda daya da kindirmo cokali biyu da kuma zuma cokali daya sai a hada su a markada su sosai sai a shafa a fuska da hannu da kuma duk inda ake da bukatar yayi kyau, haske da kuma kamshi.

HADIN KANUMFARI:

*Karin ni’ima da motsa sha’awa,*
*ki jika kanumfari shi kadai ki rinka sha ki kuma kama ruwa dashi, shima wani nau’un Karin ni’ima Ne*

ZUBEWAR NONO ☆*

⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya
Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi.

〇・ habbatussauda
〇・ hulba
〇・ alkama
〇・ gyada
〇・ ridi
〇・ danyar shinkafa
〇・ busasshe karas:

Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa’i wane lokacin kina amfani da wannan hadi:

*♡´・ GYARAN NONO ² ・`♡*

tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .

づ・ albasa madaidaiciya
づ・ zuma
づ・ garin gero
づ・ madara:

ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye
su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .

Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono.

⊂GYARAN NONO ³ ⊃

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun
waraka.

□ aya
□ gyada
□ ayaba (plantain)
◎ alkama
◎ madara:

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki
kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan
ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda
sai kisha mamaki.

*♧・・■ ■ ■・・・ ■ ■ ■・・♧*
*☆ ZUBEWAR NONO ☆*

GYARAN JIKI DA GYARAN NONO hardama bangaren gyaran iyali karfin gaba.

Allah yasamudace Ameen summa Ameen.

Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.

Comments

Popular posts from this blog

kisanda Dan chena yayiwa ummita akano yanzu yazama tarishi Allah yakaregaba Yakima kare sauran mutane daga shiga iftila,I narayuwa mararkyau