Kai tsaye tareda baƙonmu na mako Babangida Mohammed, P.A na Hon Baƙoji Aliyu Bobbo (Chiroma constituency daga 2019-2023).Shin Hon. Baƙoji Bobbo ya yi wakilci nagari?Shin ya cimma nasarori da kafunsa babu wanda ya same su?Kwalliya ta biya kuɗin sabulu a wakilcinsa?Ya bar kyakkyawan tarihi da al'ummar ƙasar Chiroma za su ci gaba da tunawa da shi kuwa?Ku biyo mu a cikin shirin domin samun amsoshin tambayoyin.
Kai tsaye tareda baƙonmu na mako Babangida Mohammed, P.A na Hon Baƙoji Aliyu Bobbo (Chiroma constituency daga 2019-2023).
Shin Hon. Baƙoji Bobbo ya yi wakilci nagari?
Shin ya cimma nasarori da kafunsa babu wanda ya same su?
Kwalliya ta biya kuɗin sabulu a wakilcinsa?
Ya bar kyakkyawan tarihi da al'ummar ƙasar Chiroma za su ci gaba da tunawa da shi kuwa?
Ku biyo mu a cikin shirin domin samun amsoshin tambayoyin.

Comments
Post a Comment