yar uwa kalli yaddazaki motsawa megidanki sha,awarsa cikin karamin lokaci
Yar uwa kalli video domin ki koyi yadda zakina motsawa Mijin ki sha’awa kullum yana gareki kalli Wannan video ππ»ππ»ππ»ππ»ππΌππ»ππ»ππΌππ»ππ»ππΌππ»ππ»
Yar uwa kalli video domin ki koyi yadda zakina motsawa Mijin ki sha’awa kullum yana gareki
Bayan bayani kan mas’alolin da suka gabata kan batun karfafa alaka tsakanin ma’aurata sai kuma bukatar fadadawa (MUHIMMAN MAS’ALOLI) sakamakon cewa wannan bangaren shi ne madarar zaman rayuwar ma’aurata don haka na kara da wadannan bayanai masu muhimmanci wurin karfafa alakar rayuwar aurataiya.
1-Shelanta Soyaiya
Bayan soyaiya da kaunar da ma’aurata suke nuna wa juna, sai kuma baiyanar da wannan soyaiyar a fili cikin kalmomi masu dadin ji a kunne. Musulunci ya karfafi gaya wa mace ina son ki, masoyiyata, ina kaunar ki, da sauran kalmomin da suke nuna kauna da soyaiya tsakanin ma’aurata. Ruwaya tana gaya mana cewa idan mutum ya ce wa matarsa “ina son ki” to kalma ce da ba zata iya mantawa da ita ba har abada[1]. Don haka ko da kuwa akwai soyaiya to da bukatar a furta ta a lafazi mai dadi.
2-Girmama Juna
Girmama Juna yana daga cikin abin da zai karfafa alakar rayuwar tare tsakanin ma’aurata, namiji yana karfafa mace, haka ma mace tana karfafa namiji ne ta hanyar girmama juna. Wannan yana da matukar muhimmanci musamman idan akwai yara da suke son tarbiiyatarwa ta yadda ‘ya’yansu zasu tafi gidan aurensu suna dauke da wannan koyarwa mai muhimmanci.
Girmama juna yana iya kasancewa a aikace, ko a magana, ko a mu’amala, ko ta hanyar girmama ‘yan’uwan juna. Kuma ko da an samu wani ya yi wani kuskure to sai a sanar da shi ta hanyar girmamawa ba ta hanyar fada ko jayaiya ba.
Girmama juna yana kara muhimmanci idan ya kasance suna da yara, wulakanta juna gaban yara yana ninka muni sau biyu domin yana zama sanadi mafi girma na bata tarbiiyar yara. Idan kimar uba ko uwa ta rushe gaban ‘ya’ya to wannan yana nufin kimar inda zasu rika karbar umarni ta rushe ke nan don haka sai a kiyaye.
3-Yin Ado
Kiyaye ado ga juna tsakanin miji da mata yana daga cikin abin da zai kare alakarsu da karfi, ado wani abu ne mai jan hankalin namiji ga mace ko mace ga namiji, don haka ne zamu ga Musulunci ya yi umarni da kula da tsafta matukar gaske. Tsafta tana farawa daga jiki, da yin wanka, tsaftace hakora da harshe, sanya turare, gyara gashi, yanke farci, sanya tufafi masu tsafta, da sauran abubuwan da suke da matukar muhimmanci wurin jan hankalin miji zuwa matarsa ko matar zuwa ga mijinta.
Wasu ruwayoyi sun yi nuni da cewa Kyakkyawar kama yana sanya mata kame kai, kuma wasu matan suna barin kame kai ne saboda mazansu sun bar kyakkyawar kama (tsafta da shiga mai kyau). Wasu ruwayoyin sun yi nuni ga mace ta sanya turare ga mijinta, ta yadda zamu ga matar da kai kukan cewa mijinta ya kaurace mata, sai manzon rahama (s.a.w) ya ba ta umarni da ta rika sanya masa turare. Haka nan zamu ga wasu ruwayoyin suna nuni da muhimmanci ado ko da abin wuya ne. haka nan namiji shi ma an yi masa wasiiya matuka da yin ado ga matarsa, kuma an yi masa wasiiya da tanadar mata kayan ado ko da kuwa sarka ce, don wannan ne zai karfafa ta kan yi masa adon.
4-Kiyaye Alaka
Yana da kyau alakar aure ta kasance mai doruwa kan asasin neman yardar Allah da misalta umarninsa da kuma biyaiya ga sunnar annabinsa. Don haka ne biyan bukatar sha’awa da sauran aiyukan da ma’aurata suke yi wa junansu duk da sun kasance daga cikin abin da aure ya doru a kansa sai dai ka da su kasance su ne hadafi da asasinsa.
Idan an riki aure a matsayin wata alaka ce ta shari’a don neman yardar Allah da kusanci da shi tare, da gina al’umma saliha mai tsayuwa da umarnin Allah, to wannan shi ne asasin da zai karfafa wannan alakar ya kai ta ga natija mai kyau da dorewa.
5- Samun Zuriya
Sau da yawa aure yakan samu tambal-tambal amma sakamakon samuwar ‘ya’ya tsakanin ma’aurata sai ya dore bai kife ba. ‘Ya’ya suna kara wa rayuwar aure ado da kawa, samun ‘ya’ya yana karfafa soyaiya ya zurfafa ta tsakanin iyaye. ‘Ya’ya suna daga cikin gishirin rayuwar aure da ke cire mata lami da sanya ta mai dadi, su ne sukarin da ake sanya wa kunun rayuwar aure don ta yi zaki.
6-Kame Kai
Kamewar kan mace ko kame kan namiji suna da muhimmanci wurin karfafa rayuwar aure, idan namiji ya kasance mai kame kai da nuna kaunarsa da sonsa ga matarsa kawai, wannan yana karfafa kaunarta gare shi, haka nan idan mace ta kasance mai tsananin kame kai wannan lamarin yana sanya ta mai shiga ran mijinta sosai da gaske, kuma zai sanya duk wata nutsuwarsa a kanta.
Mata suna son a fuskance su ne a matsayin ita kadai ce abin so da kauna, a bisa darasin rayuwa da ilimi an tabbatar da cewa halittar mace tana bukatar a ba ta kulawa a matsayin ita kadai ce, amma namiji yana bukatar sauye-sauye ne. Sirrin kiyaye alaka tsakanin ma’aurata yana cikin nuna wa juna babu wani abin taraiya tare da shi, da nuna cewa an ba wa juna baki dayan soyaiyar da babu wani gurbi da ya rage ga wani.
7-Kyautar Bazata
Kyautar bazata da ba a yi tsammaninta ba tana daga cikin abin da yake kara karfin soyaiya tsakanin ma’aurata. Matar da take shan wahala a gidan mijinta da daukar nauyin renon ‘ya’yansa, da dafa masa abinci da yi masa hidima iri-iri tana bukatar ta rika samun wannan kyautar ko da sau daya a shekara ne.
Irin wannan kyautar tana danganta da nauyi ko karfin da namiji yake da shi ne, wani yana iya ba ta mukullin mota, ko na gida, ko sarkar zinare, wani kuma atamfa ce zai iya saya mata. Sai dai irin wannan kyautar ba ta takaita daga bangaren namiji kawai, idan mace tana da yalwa tana iya yi masa bazata da kyautar agogo ko mobile, ko mota, da sauransu.
Kamar yadda irin wannan kyautar ba ta takaita da su kawai, tana iya yi wa wadanda ya fi so a duniyar nan kamar iyayensa kyautar bazata, sai ta sa shi ya kai ta unguwa gidan babarsa ba tare da ta gaya masa wani abu da take son yi ba. Haka nan ma shi ma yana iya daukarta don zuwa ganin iyayenta ba tare da ya gaya mata me ye manufarsa ba, sai an isa sai ya yi mata bazata da ba wa iyayenta kyautar gidan zama, ko motar hawa, ko wasu tufafi, da sauransu daidai gwargwadon karfinsa.

Allah yataimaka yasamudace.
Kucigaba da kasancewa taredamu akodayaushe dominsamun ingantattun magungunan gargajiya hardama sauran labaran duniya akai akai.
Comments
Post a Comment