yadda zakuhada maganin karfinmaza damaganin sanyi cikin sauki domin taimakon iyalanku.
Yadda zaku hada maganin karfin Maza sadidan.
Akwai fa’ida sosai a wurin Namiji ya kasance yana da karfin power domin jin dadin raya sunnah da uwargida.
Amma hakan ba abu bane mai saukin aiwatarwa, sakamakon karfin da mata suke dashi lokacin jima’i.
Idan har Namiji yana so ya zama jarumi a wurin matarsa to lallai yana da kyau ya amsa sunansa na Namiji akan abinda ya shafi rayuwa ta aure.
Don haka, Shafin “mismob” a shirye suke domin baku ilimi cikin sirri, sabida jin dadin rayuwar ku, wajen tabbatar da kun gamsar da iyalanku.
Abubuwan da za’a nema domin hada wannan maganin sun hada da.
(1) – Zuma.
(2) – Albasa.
(3) – Ruwa.
Bayan kun nemi wadannan abubuwan da yadda zaku yi hadin maganin.
Da farko zaka samu Albasa kamar guda daya sai ka bare ka yanyanka kanana ka samu ruwa kofi daya, ka Nemo blander ka zuba ruwan followed by albasar ka markaɗe, sai ka juye a kofi ka kawo zuma chokali 5 ka zuba a ciki kasha da safe bayan ka karya.
Kayi haka kamar sati daya, amma fa idan kayi kayi brush ma’ana ka wanke bakin ka, sabida itama tana hukunci kamar na tafarnuwa.
Allah yasa mudace.
Kucigabada kasancewa taredamu akodayaushe domin samun ingantattun magunguna hardama labaran duniya.
Comments
Post a Comment